Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, Hujjatul-Islam wal-Muslimin Hajj Ali Akbari, limamin Juma'a na Tehran, yana Kokarin tafiya kasar Iraki domin halartar Taron Arba'in a filin jirgin saman Imam Khumaini.
15 Satumba 2022 - 09:58
News ID: 1305801