Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Laraba

14 Satumba 2022

03:09:07
1305546

Tattakin Arbaeen

'Yan Shi'ar Portugal A Sahun Tattakin Arbaeen + Hotuna

A cikin kwanaki na shaukin Arbaeen din Ima Husaini As, wasu gungun 'yan Shi'a daga kasar Portugal sun bi sahun masoyan iyalan Annabi Tsarkaka (AS) inda suka fara tattaki daga Najaf zuwa Karbala. Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) - ABNA - ya habarta cewa, a lokacin Arba'in din Imam Husaini As, wasu gungun 'yan shi'a daga kasar Portugal su ma sun shiga cikin masoyan iyalan gidan tsarkaka Masu tsarki (a.s) inda suka fara tattaki daga Najaf zuwa birnin Karbala.