Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (AS) - ABNA ya habarta cewa, a yayin zama na bakwai na babban taron majalisar Ahlul-Baiti (AS) ta duniya, an gudanar da taron kwamitin majalissar kananan hukumomi da masu tabligi na kasashen Afirka da yankin Larabawa a dakin taro na Tehran.
5 Satumba 2022 - 17:21
News ID: 1303774
Hoto: Hamid Abedi