Dalibai a jami'ar Georgetown da ke birnin Washington D.C., sun rike hotunan yar jaridar Al-Jazeera "Shirin Abu Aqila" a wajen bikin yaye daliban, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti (AS) -Abna ya ruwaito.A wajen bikin, wanda kuma ya samu halartar sakataren harkokin wajen Amurka Anthony Blinklen, in da ya zamo wasu dalibai ba sun ki gaisawa da shi ba, saboda goyon bayan da Amurka ke baiwa gwamnatin sahyoniyawan ba tare da wani dalili ba.
27 Mayu 2022 - 16:54
News ID: 1261437