Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa,, Ayatullah Reza Ramezani, Babban Shugaban Majalisar Ahlul-Bait Na Duniya (AS) ya gana da manyan malamai da wakilai da masu rajin kare al'adu na birnin Khomem a ranar Laraba 16 ga watan Mayu 2022 a zauren taro na Laburaren Shahid Beheshti da ke wannan birni.
18 Maris 2022 - 19:17
News ID: 1240569