Taskar watsa labarai ta Ahlul-Baiti{a.s}-ABNA-miliyoyin Irakawa ne suka fito a ranar Juma'a don yi Allah wadai da Amurka, kuma a lokaci guda sun nuna bukatarsu ta ficcewar Amurka da ga kasar su.
25 Janairu 2020 - 20:13
News ID: 1005472