Labarai Cikin Hotuna Na Yadda Al'ummar Karachi Pakistan Sukai Taron Tunawa Da Shahid Sayyid Khamene'i 

5 Mayu 2026 - 16:47
Source: ABNA24

Al'ummar Karachi, Pakistan maɗaukaka sun gudanar da gagarumin taron jinjinawa da girmamawa maras misaltuwa ga Shahid Sayyid Khamene'i a cikin taron masu goyon bayansu ga Iran da fagen gwagwarmaya suna masu tunawa da babban shahidi Imam Sayyid Ali Khamenei da sauran shahidai. Bidiyo | Hotunan babban taron masu goyon bayan Resistance a Karachi, Pakistan, don tunawa da limamin da ya yi shahada. inda suka nuna manyan hotunan Imam Khumaini, shahid jagoran juyin juya hali , da Jagora Ayatullah Sayyid Mujtaba Khamenei

Your Comment

You are replying to: .
captcha