Labarai Cikin Hotuna | Na Taron Dare Na Al’ummar Fuman Tare Da Jawabin Ayatullah Ramezani

25 Afirilu 2026 - 11:40
Source: ABNA24

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Ayatullah Ramezani, Babban Sakataren Majalisar Duniya ta Ahlul-Bayt (AS) kuma wakilin mutanen Gilan a Majalisar Masana Shugabanci, a dare na hamsin da biyar na shahadar shugaban al'umma da gwagwarmayar Al’umma, da yammacin Juma'a 24/042026 wanda yayi daidai da (4 ga watan Ordibehesht 1405), ya halarci taron dare na mutanen Fuman, kuma ya yi jawabi a gaban jama'a.

Hoto: Hamidreza Alipour

Your Comment

You are replying to: .
captcha