Labarai Cikin Hatuna | Yadda Aka Gabatar Da Bankwana Da Gawar Shahid Khadib

21 Maris 2026 - 15:13
Source: ABNA24

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya ruwaito cewa: an gudanar da taron bankwana da gawar shahid ministan leken asirin Iran Sayyid shahid Hujjatul Islam Wal Muslimeen Isma'il Khadib tare da halartar iyalansa da dinbin al'umma an kuma yi dawafi da gawar shahid Suhail Kiyarash a haramin Sayyidah Ma'asumah As da ke Qom wanda yayi shahada a harin da Amurka da Isra'ila suke kaiwa Iran. 

Tags

Your Comment

You are replying to: .
captcha