Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya ruwaito cewa: An gudanar da taron rakiya da jana’izar shahidai 13 daga cikin shahidan da hare-haren Amurka da Isra’ila suka shahadantar a birnin Tabriz a safiyar yau Alhamis 19 ga watan Maris 2026 tare da halartar dinbin al’umma masu wilaya na Tabzir

19 Maris 2026 - 15:25
Source: ABNA24

Hotuna: Mas’ud Sipasriniya

Tags

Your Comment

You are replying to: .
captcha