Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya ruwaito cewa: An gudanar da taron rakiya da jana’izar shahidai 38 da kuma shahidan Fars a safiyar yau 19 ga watan Maris 2026 tare da halaratr dinbin al’umma masu wilaya na Shiraz daga Maidan Shuhada’a zuwa haramin Shahchirag As sannan aka aike da kowace gawa zuwa garinta domin a binne ta.
Hotuna: Amer Sadighiyan
Your Comment