A jiya Asabar tare da halartar al'ummar juyin juya hali na Qom, an gudanar da taron jana'izar shahidai Muhammad Qasimi Humafur da Abbas Asadi jami'an tsaron yan sandan qum wanda sukai shahada a ranekun da suka gabata a hannun yan tayar da tarzoma, daga wurin ibada mai tsarki na Imamzadeh Musa Mobarqa'a (AS) zuwa Harami Mai Tsarki Sayyidah Fatimah Ma'asumah As. Hoto: Hamid Abedi
Your Comment