Daga birnin Katsina Ƴan'uwa Musulmi Almajiran Sayyid Ibrahim Zakzaky sun fito don nunawa duniya raɗaɗin da suke ciki na tunawa da kisan kiyashin da Mataccen tsohon shugaban kasar Nijeriya Buhari yasa aka yi musu a ranar 12/12/2025. Allah ya kara tsinewa buhari da wanda suka tayashi wannan mummunan Ta'addanci. Abu Sabaty Katsina Media Lahadi_14/12/2025
Your Comment