shugaban harkar Musulunci a Najeriya Sayyid Shaikh Ibrahim Zakzaky, yana raba kayan abinci ga mabukata a Zariya da sauran garuruwa.

3 Maris 2025 - 22:52

Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti (AS) (ABNA) ya ruwaito cewa, kamar yadda aka saba a kowace shekara a cikin watan Ramadan, shugaban harkar Musulunci a Najeriya Sayyid Shaikh Ibrahim Zakzaky, yana raba kayan abinci ga mabukata. A bana ma ana raba abinci a Zariya da sauran garuruwa.

Your Comment

You are replying to: .
captcha