Dubban jama'a daga sassa daban-daban a safiyar Laraba (11-december-2024) ne suka gana da Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamene'i a ginin Hussainiyar Imam Khumaini. A cikin wannan taro, Ayatullah Khamenei ya gabatar da jawabi kan abubuwan da ke faruwa a yankin bayan faduwar gwamnatin Bashar Asad a hannnun yan tawaye masu dauke da makami bisa jagorancin Amurka da Isra’ila.

13 Disamba 2024 - 19:36