Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti (AS) – ABNA- ya habarta maku cewa: al'ummar yankunan kudancin kasar Lebanon, musamman ma unguwannin birnin Dahiyat Beirut, wadanda suka fice daga wadannan yankuna saboda wuce gona da iri na gwamnatin sahyoniyawa, bayan tsagaita bude wuta, suna masu rike da Tutar Hizbullah da Hotunan Shahidai da Sayyid Hasan Nasrallah, cikin nasara suna komawa gidajensu.
27 Nuwamba 2024 - 10:04
News ID: 1508560