Shahid Ibrahim Aqeel yayi shahada ne a harin da yahudawan sahyuniya suka kai a birnin Beirut jiya Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon a cikin wata sanarwa da ta fitar ta sanar da cewa, babban jagoran jihadi Haj Ibrahim Aqeel (Haj Abdulkadir) ya bi sahun 'yan'uwansa shahidai bayan shafe shekaru yana gwagwarmaya.
21 Satumba 2024 - 08:13
News ID: 1486922