Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na kasa da kasa na Ahlul Bayt (AS) - ABNA – ya kawo maku rahotan cewa: an gudanar da taron kasa da kasa karo na 8 na "Hakkokin Dan Adam na Amurka daga mahangar Jagoran juyin juya halin Musulunci" tare da sakon Ayatullah Nuri Hamidani. Taron an gudanar da shi a dakin taro na Shahid Raisi da ke jami'ar Tehran.
11 Yuli 2024 - 14:04
News ID: 1471243