Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya bayar da rahoton cewa: al'ummar birnin Qum tare da dukkanin al'ummar kasar Iran sun yi ta nuna goyon bayansu ga tsarin Musulunci tare da gudanar da gagarumin tattakin ranar 22 ga watan Bahman 1402, na ranar tunawa da juyin juya halin Musulunci shekaru 45. Hoto: Hadi Cheharghani
12 Faburairu 2024 - 05:30
News ID: 1436951