-
Babbar Kotun Isra'ila Ta Yi Sammaci Wa Netanyahu
Babban lauya kuma Mai Ba da Shawara Kan Shari'a ga Majalisar Dokokin Isra'ila ya kira Firayim Minista Benjamin Netanyahu don ya ba 'yan sanda bayani game da shari'ar "bayyanar takardu na sirri".
-
Sheikh Zakzaky {H}: Ɗinbin Hikima Da Lada Da Ke Cikin Karanta Suratul Fatiha
Bayanan Sheikh Ibraheem Yaqoub Zakzaky (H) Cikin Tafsirin Suratul Fatiha, aya ta 5–7.
-
Zanga-Zanga Ta Barke A Tel Aviv; Sojojin Isra'ila Sun Yi Arangama Da Orthodox
Gwamnatin Isra'ila ta tabbatar da cewa sojojin gwamnatin sun yi karo da masu zanga-zangar wadanda suka kawo cikas ta hanyar sanya kwantenonin shara akan hanya da kuma sanya shingen karfe a akan hanyar jirgin kasa da tituna.
-
Hizbullah: Duk Wani Hari Da Aka Kai Wa Iran Hari Ne A Kanmu
Jaridar Al-Arabi Al-Jadeed ta ruwaito, tana mai ambatowa daga majiyoyin Hizbullah, cewa idan Amurka ta kai hari kan Iran, ba a sanar da matsayin kungiyar kan shiga tsakani na soja ba tukuna kuma duk zabuka suna kan teburi.
-
Isra'ila: Ciki Ya Ɗuri Ruwa Tana Tsoron Maimaita Mafarki Mara Daɗi
Maariv: Amurka Ta Bar Mu Kawai Don Fuskantar Makamai Masu Linzami Na Houthawa
-
Zagaye Na Uku Na Tattaunawa Kan Nukiliya Tsakanin Iran Da Amurka Ya Fara A Geneva
Ma'aikatar Harkokin Wajen Iran ta sanar da fara tattaunawa kan nukiliya zagaye na uku tsakanin Iran da Amurka a Geneva, tare da ganawa tsakanin Abbas Araqchi da takwaransa na Oman, Badr al-Busaidi, don tattauna batun nukiliya da kuma dage takunkumi.
-
IRGC: Ta Bayyana Wani Sabon Makamin Bin Diddigi Da Ali Hari Kai Tsaye
Dangane da ƙira da tsarin aikin wannan makamin yana kama da sauran sanannun tsarin Makamai kamar Rasha Lancet, Isra'ila Hero-30, da American Switchblade-300.