A tsawon lokaci, yankin Palastinawa yana da abubuwa da dama da suka yi ta samun kwan gaba kwan baya, amma a mafi yawan lokuta suna rike da addanin tauhidi, ko da yake a wasu lokuta ana samun karkata a kan akidar mutane.