Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : Harkarmusulunci a Nigeria
Asabar

12 Maris 2016

17:03:24
740574

Jarirai 15 na Shahidan mu ne neman hakkin jinin iyayen da sojoji suka kasha a Zariya

Jarirai goma sha biyar da aka haifawa Shahidan mu, da sojojin Nigeria suka kasha a hare-haren da suka kaiwa Harkar Musulunci a Nigeria yau fiye da watanni uku suna Magana da harsunan su na halin da suka sami kan su, kamar suna cewa ina iyaye mu? kuma suna neman hakkin jinin iyayen su da aka kasha.

Ya'yan shahidai