Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : Harkar musulunci a Nigeria
Laraba

2 Maris 2016

15:06:25
738468

An karbi wani dan uwa a kan Beli, saboda munin raunin sa bayan kusan wata uku

An karbi daya daga cikin 'yan uwa kimanin 200 da sojoji suka kai kurkuku bayan harin da suka kai akan Harkar Musulunci a Zariya mai suna Malam Usman Zubairu Ikara a kan Beli. An karbi dan uwan ne a kan Beli saboda irin munin raunin da aka yi masa sanadiyyar harbin sa da bindiga da sojojin suka yi.

ikara