Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : Harkar musulunci a Nigeria
Lahadi

14 Faburairu 2016

15:06:41
734907

An yi muzaharar kiran #A saki Sheikh El-Zakzaky a garin Yawuri a yau Lahadi

Dazun nan ke nan a yau Lahadi 14 ga watan Fabrairu 2016 'yan uwa al'ummar musulmi a garin Yawuri suka gabatar da wata muzaharar lumana inda suke kira da #A saki Sheikh Ibraheem Yaqoub El-Zakzaky da gaggawa tare da dukkanin wadanda ake tsare da su a gidajen kaso daban daban.

Yawuri

yawuri

yawuri

yawuri

yawuri

yawuri

yawuri

yawuri

yawuri