Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA
Lahadi

7 Faburairu 2016

10:27:11
733789

Muzaharar A Saki Shaikh El-zak zaky A Garin Suleja

Dazun nan ke nan a yau Asabar 6 ga watan Fabrairu 2016 'yan uwa al'ummar musulmi matasa a cikin garin Suleja a jihar Niger suka gabatar da wata muzahara inda suke kira da #A saki Sheikh Ibraheem Yaqoub El-Zakzaky da gaggawa tare da dukkanin wadanda ake tsare da su a gidajen kaso daban daban