Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : Harkarmusulunci a Nageria
Lahadi

7 Faburairu 2016

10:12:02
733786

Muryar Adalci - Mutum ko dan uwan ka a addini ne, ko kuma tamkar ka a halitta

A ciki da wajen Nigeria a koda yaushe sautin adalci kake ji daga sassa daban daban na kasar, sannan kuma daga bangarori daban daban na al'umma suna yin tir da hare-haren sojojin gwamnatin Nigeria akan Harkar Musulunci da kuma dirarwa jagoran Harkar Sheikh Ibraheem Yaqoub El-Zakzaky, tare da kiran a gaggauta sakin sa.

Abia

Abia

Abia