Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : Harkar musulunci a Nigeria
Litinin

11 Janairu 2016

07:29:35
729972

Bukin maulidin Manzon Allah[SAWA] da kiran #A saki Sheikh El-Zakzaky a Katsina

A ranar Asabar ne 'yan uwa al'ummar musulmi a birnin Katsina suka gabatar da gagarumin maulidin fiyayyen halitta Manzon Allah[SAWA] tare da kiran a saki jagoran Harkar Musulunci a Nigeria Sheikh Ibraheem Yaqoub El-Zakzaky da gaggawa da sauran dukkanin wadanda suke tsare

Wannan bukin maulidi da aka saba gabatarwa ne a ko wacce shekara a irin wannan watan na Rabiul Awwal, wanda yake hada al'ummar musulmi daga kabilu da harsuna daban daban.

Haka nan kuma matasa da Harisawa sukan gabatar da wasanni kala-kala don nishadantarwa.288