Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : Harkar musulunci a Nigeria
Laraba

6 Janairu 2016

15:06:29
729100

Wasu hotunan wadanda sojoji suka kona a gidan Sheikh El-Zakzaky a lokacin harin su

Kamar yadda kowa ya sani ne daga cikin munanan hare-haren rashin tausayi da sojojin Nigeria suka kaiwa Harkar Musulunci a Nigeria da kuma gidan jagoran Harkar Sheikh Ibraheem Yaqoub El-Zakzaky sun cinna wuta a gidan inda suka kona wasu har zuwa shahadar su, sannan kuma wasu sun tsira da rai da munanan raunuka.

zaria

zaria

zaria

zaria

zaria

zaria