Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA
Laraba

23 Disamba 2015

12:25:28
726455

An yi gangamin a Saki Sheikh El-Zakzaky a birnin Oslo na kasar Norway

Dimbin al'umma ne suka yi wani gangami a birnin Oslo na kasar Norway suna neman a saki jagoran Harkar Musulunci a Nigeria Sheikh Ibraheem Yaqoub El-Zakzaky da gaggawa. Mahalarta wannan gangamin sun rika daga hotunan Sheikh El-Zakzaky suna rera taken lallai gwamnatin Nigeria ta yi.........

Gaggawan sakin Sheikh El-Zakzaky.

Kamar yadda aka sani ne dai tun daga ranar Asabar din makon jiya ne sojojin gwamnatin Nigeria suka dirarwa Harkar Musulunci a Nigeria tare da yin kutse a gidan Sheikh El-Zakzaky wanda ya kai ga harbin Sheikh El-Zakzaky da mai dakin sa Malama Zeenatuddeen Ibraheem.288