Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA
Litinin

21 Disamba 2015

15:08:56
726177

An yi gangamin "A saki Sheikh El-Zakzaky" a birnin Newyork na Amurka

Dimbin al'umma ne suka yi wani gangami a birnin Newyork na kasar Amurka a yau lahadi suna Neman a saki jagoran Harkar Musulunci a Nigeria Sheikh Ibraheem Yaqoub El-Zakzaky da gaggawa. Mahalarta wannan gangamin sun rika daga hotunan Sheikh El-Zakzaky suna rera taken lallai gwamnatin Nigeria ta yi gaggawar sakin malam.288