Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : Harkar musulunci a Nigeria
Laraba

16 Disamba 2015

13:43:09
725251

Yadda sojojin Nigeria suka mayar da gidan Sheikh El-Zakzaky a Gyallesu

Kamar yadda kowa ya sani ne dai tun daga ranar Asabar din nan data gabata da sojojin gwamnatin Nigeria suka soma munanan hare-haren su akan Harkar Musulunci a Nigeria da kutsen da suka yi a gidan jagoran Harkar Sheikh Ibraheem Yaqoub El-Zakzaky sun kai hare-hare wurare uku, Husainiyar Baqiyyatullah, gidan Malam da

gidan shaikh

gidan shaikh

gidan shaikh