Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : Harkar musulunci a Nageria
Asabar

12 Disamba 2015

17:13:23
724452

Sojoji sun budewa 'yan uwa wuta a Husainiyar Baqiyyatullah yanzun haka

Rahotannin da suke zuwa mana daga Husainiyar Baqiyyatullah sun tabbatar da cewa yanzun haka sojoji suna ta harbi ba ji ba gani, kuma a halin da ake ciki akwai tabbacin cewa an kashe wani adadi na 'yan uwa. Kimanin kamar awa daya da rabi da ya wuce ne dai sojojin suka zo suka kewaye Husainiyar

daya daga cikin shahidai

wasu daga cikin shahidai