Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA
Talata

1 Disamba 2015

17:35:53
722512

Marja’in Taklidi Ayatullahi Hakim a sahun Tattaki

Daya daga cikin manyan Marja’an Shi’a ya shiga cikin sahun masu tattaki zuwa Karbala

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti{a.s}-abna-Ayatullahi sayyid Muhammad Hakim daya daga cikin manyan marja’an takalidi na shi’a a kasar Iraki ya shiga cikin sahun miliyoyin masu tattaki daga garin Najab zuwa Karbala.

Miliyoyin mabiya Ahlulbaiti ne daga sassa daban na duniya zasu halarci juyayin Arba’in na Imam Hussain{a.s} a wannan shekarar.288