Madogara : ابنا
Litinin
15 Yuli 2024
09:33:51
1472167
Rahoto Cikin Hotuna| An Gudanar Da Gagarumin Zaman Makoki Na Watan Muharram A Babban Birnin Kasar Jamus
Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) - Abna ya bayar da rahoton cewa, tare da halartar dinbin 'yan shi'a da musulmi mazauna kasar Jamus, an gudanar da zaman makokin shahadar Imam Husaini (a.s.) a cikin watan Muharram a Cibiyar Al’irshad a birnin "Berlin".