Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Lahadi

14 Afirilu 2024

04:08:06
1451109

Bidiyon Yadda Makamai Masu Linzami Na Iran Kai Hari Filin Jirgin Saman Navatim Na Isra'ila A Kudancin Falasɗinu Da Aka Mamaye.

Bidiyon Yadda Makamai Masu Linzami Na Iran Kai Hari Filin Jirgin Saman Navatim Na Isra'ila A Kudancin Falasɗinu Da Aka Mamaye.

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: An yi amfani da wannan filin jirgin ne wajen harin da Isra'ila ta kai sashin karamin ofishin jakadancin Iran da ke Damascus Siriya.