Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

11 Afirilu 2024

11:41:24
1450598

Rahoto Cikin Hotuna Na Sallar Eid Al-Fitr A Babban Birnin Kasar Iraki

Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) – ABNA - ya bayar da rahoton cewa: an gudanar da sallar Idin karamar Sallah a karkashin Imamancin Hujjatul-Islam Wal Musulmi "Sayyid Ammar Hakim" mamban majalisar koli ta majalisar Ahlul-Baiti (A.S.) ta duniya a Baghdad, babban birnin kasar Iraki.