Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

11 Afirilu 2024

11:28:47
1450594

Rahoto Cikin Hotuna Sallar Eid Al-Fitr A Masallacin 'Yan Shi'a Mafi Girma A Turai A Birnin Istanbul

Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) – ABNA - ya bayar da rahoton cewa: an gudanar da gagarumin sallar idin karamar salla tare da dimbin mabiya mazhabar Ahlul Baiti (a.s) a masallacin Zainabiyya da ke birnin Istanbul na kasar Turkiyya.