Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

11 Afirilu 2024

10:48:20
1450582

Labarai Cikin Hotuna NA Sallar Eid Al-Fitr A Yankin Shi'a Na Kasar Saudiyya

Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) – ABNA - ya habarta cewa: an gudanar da Sallar Eid al-Fitr tare da halartar gungun mabiya mazhabar Ahlul Baiti (a) a masallacin Khadar (a) da ke garin "Al-" Rabi'a'' a tsibirin "Tarot" a lardin Qatif na 'yan Shi'a da ke gabashin Saudiyyah.