Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

11 Afirilu 2024

10:32:16
1450580

Rahoto Cikin Hotuna NA Al'adar Karatun Alkur’ani A Watan Ramadan Da Matasa Ke Yi A Haramin Sayyidah Ma’asumah (AS)

Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) – ABNA - ya habarta cewa: an gudanar da al’adar rera karatun kur’ani na matasa a wannan wata na Ramadan tare da halartar matasa daga makarantun sakandare na farko na lardin Qum a yankin Shabestan din Sayyidah Zahra’a. (AS) da ke cikin haramin Sayyidah Ma’asumah (a.s) wanda ake yin kullum a cikin watan Ramadana ana watsa shirin a kowace rana a tashoshin Nur, Qur'an, Omid da Radio Qur'an.