Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Laraba

10 Afirilu 2024

20:00:54
1450527

Labarai Cikin Hotuna Na Yadda Aka Gudanar Da Sallar Idi A Tehran Bisa Jagorancin Jagora

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa kasa da kasa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: a yau Laraba daya ga watan Shawwal shekara ta 1445 kamar sauran shekarun da suka gabata an gudanar da sallar Idi karamar sallah a birnin Tehran babban birnin kasar Iran bisa jagorancin jagaran juyin juya halin Musulunci Sayyid Aliyul Khamnaei Dz.