Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Jummaʼa

29 Maris 2024

23:18:18
1447712

An Daga Tutocin Jaje Da Ta'aziyya Da Juyayi Shahadar Imam Ali A's A Birnin Najaf

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: A daidai lokacin gabatowar zagayowar ranar shahadar Imam Ali (A.S.) an daga tutar jaje da bakin cikin Shahadar Imam Ali As wanda a asubashin wannan dare na 19 ga watan Ramadan ne Ibnu Muljam La'anatullahi ya sari Imam a mihrabin masallacin Kufah yana mai Ibada.