Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Jummaʼa

22 Maris 2024

17:37:23
1446152

An Kai Wa Wani Limamin Harami Hari A Birnin Karachi Na Kasar Pakistan

An kai harin ta'addanci ga limamin harami na garin Shah Faisal na Karachi.

Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti (A.S) – ABNA –  ya habarta cewa: 'yan ta'addar takfiriyya sun bude wuta kan masallacin Juma’ah da dadadden hubbaren Imam na sharifai a garin Shah Faisal a birnin Karachi.

A sanadiyar wannan ta'addancin mutane biyu sun jikkata, daya daga cikinsu ma'aikacin masallacin ne.

Lamarin da ya faru na ta'addanci a garin Shah Faisal ya haifar da damuwa ga mazauna wannan yanki.

Bayan sun idar da Sallar Juma'a a gaban hubbaren Imam da wannan ta'addancin ya faru, mazauna garin Shah Faisal sun gudanar da zanga-zangar neman a kama wadanda suka