Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Litinin

26 Faburairu 2024

04:54:35
1440352

Rahoto Cikin Hotuna Na Masu Tattakin Zuwa Masallacin Haramin Jamkaran Cikin Dusar Kankara A Ranar Nisfu Sha'aban - 1

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) –ABNA- ya bayar da rahoto cewa: dubban maziyarta a ranar nisfu Sha'aban ne suka taka wannan hanya mai tsawon kilomita 7 tun daga farkon tudumar Biwar Fayambar A’azam (S) zuwa masallacin Jamkaran mai alfarma domin halartar wurin taron nisfu Sha’aban. Hoto: Hamid Abedi