Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Litinin

26 Faburairu 2024

04:17:17
1440347

Rahoto Cikin Hotuna Na Ganawar Mahalarta Taro Karo Na Biyu Na Shahidai Dubu 24 Na Lardin Khuzestan Da Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) –ABNA- ya bayar da rahoto cewa: masu shirya taron shahidan 24,000 na lardin Khuzestan sun gana da jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei a Husainiyar Imam Khumaini (RA).