Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Laraba

21 Faburairu 2024

05:01:06
1439326

An Fitar Da Sanarwar Shirye-Shiryen Karshe Na Taron Bikin Al'adu Da Fasaha Karo Na Biyu Na Ahlul Baiti (As) – Bikin Mai Taken {Ana Min Husain} Na Kasa Da Kasa.

1. Taron Bikin Budewa:

Lahadi, Maris 03, 2024 - 10 Na Safe

2. Daren Mawaka Da Wake:

Lahadi, 03 Ga Maris, 2024 - 7:00 Na Safe

3. Taron Karawa Juna Sani:

Litinin, Maris 04, 2024 – 9:00 Na Safe

4. Bikin Rufewa Da Bikin Bayar Da Kyaututtuka:

Litinin, Maris 04, 2024 - 3:00 Na Yamma

Wuri:

Shahr Rai, Haramin Hazrat Shah Abdulazim (AS)

Danna Wannan Link Dake Kasa Domin Shiga Tashar Bayanin Bikin Ana Min Husain A Cikin Ita Messenger

Https://Eitaa.Com/Anamenhusayn

Mauludan Shabaniyah

Ashura International Foundation

Ana_Min_Husain

Portal Of Imam Husain (A.S)

@Imamhusaynportal