Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Litinin

19 Faburairu 2024

11:30:34
1438962

Rahoto Cikin Hotuna Na Halartar Ayatullah Al-Hashimi Rumfar Kamfanin Dillancin Labarai Na ABNA

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) – ABNA- ya bayar da rahoto cewa: Ayatullah Sayyid Muhammad Ali Al Hashimi wakilin malaman fikihu a lardin Azarbaijan ta gabas kuma limamin juma'a na birnin Tabriz ya halarci bikin baje kolin kafafen yada labarai na Iran karo na 24 inda ya ziyarci rumfar Kamfanin Dillancin Labaran Duniya Na Ahlulbaiti (AS)