Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Litinin

19 Faburairu 2024

11:25:01
1438960

Rahoto Cikin Hotuna Na Bakin Rumfar Kamfanin Dillancin Labarai Na Abna A Ranar Farko Ta Bikin Baje Kolin Kafafen Yada Labarai Na Iran

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) – ABNA- ya bayar da rahoto cewa: a rana ta farko ta bikin baje kolin kafofin yada labaran kasar Iran karo na 24, masana al'adu da addini, ciki har da Hujjatul-Islam Murtaza Agha Tehrani, wakilin mutanen Tehran, Hujjatul-Islam Mukhtarzadeh, mai girma mahaifin shahidi Hassan Mukhtarzadeh, Dr. Chegini manazarci kan al'amuran tsaro da dabaru, suna daga cikin Bakin Kamfanin Dillancin Labarai na Abna.