Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Litinin

19 Faburairu 2024

11:13:56
1438957

Bidiyon Yadda Aka Bude Baje Kolin Kafofin Yada Labaran Iran Tare Da Halartar Kamfanin Dillancin Labarai Na Ahlul-Baiti - ABNA

Bidiyon Baje Kolin Kafofin Yada Labaran Iran Tare Da Halartar Kamfanin Dillancin Labarai Na Ahlul-Baiti - ABNA

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) – ABNA- ya bayar da rahoto cewa:  an gudanar Bukin bude baje kolin kafafen yada labarai na Iran karo na 24, tare da halartar "Muhammed Mahdi Ismaili", ministan al'adu da shiryarwar Musulunci, Farshad Mehdipour, mataimakin mai kula da harkokin yada labarai da yada Tabligi na ma'aikatar al'adu, da kungiyar fasaha ta kasar Iran tare da halartar abokan yada labarai a jiya Lahadi 29 ga watan Bahman a masallacin Imam Khumaini (RA) a birnin Tehran.