Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Lahadi

18 Faburairu 2024

11:30:06
1438694

Bidiyon Ganawar Dubban Mutanen Gabashin Azarbaijan Da Jagoran Juyin Juya Hali

Bidiyo Yadda Dubban Mutanen Gabashin Azarbaijan Suka Gana Da Jagoran Juyin Juya Hali Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) – ABNA- ya bayar da rahoto cewa: bisa tunawa da ranar 29 ga watan Bahman na shekara ta 1356 domin tunawa da yunkurin al'ummar Tabriz, dubban al'ummar gabashin Azabaijan sun gana da Jagoran juyin juya halin Musulunci a safiyar yau Lahadi.