Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Asabar

17 Faburairu 2024

06:47:48
1438360

Rahoto Cikin Hotuna Na Rushe Gine-Gine Da Dama Na Karamar Hukumar Gaza

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) – ABNA- ya bayar da rahoto bisa nakaltowa daga Kamfanin dillancin labaran Quds (Qudsana) cewa: Karamar Hukumar Gaza ta sanar da cewa sojojin yahudawan sahyuniya sun lalata gine-gine da dama na karamar hukumar a yakin kisan kiyashi da suka hada da ofisoshin gudanarwa, kasuwanni da wuraren kasuwanci, cibiyoyin al'adu da dakunan karatu.